Latest
An dakatar da ziyarar da jami'an jam'iyyar Peoples Democratic Party, PDP, ke kaiwa a Plateau ta Tsakiya sakamakon hatsarin mota da ya yi sanadin rasuwar sakatar
Rundunar Yan sandan jihar Katsina, ta bayyana cewa ta samu nasarar cafke yan bindiga 16, sannan ta hallaka guda biyar a wata musayar wuta da suka yi a jihar.
Gwamnan jihar Katsina, Aminu Bello Masari, ya mara goyon bayansa kan haramta kiwo a fili da gwamnonin kudancin Najeriya suka yi, inda yace yawo da dabbobi.
Gwamna Nasir El-Rufai na Kaduna, ya amince da sallamar wasu masu rike da mukaman siyasa guda 19 daga cikin shirin rage yawan ma'aikata dake gudana a jihar.
Mutum saba'in da shida da aka yi garkuwa da su a garin Yar-katsina a karamar hukumar Bungudu na jihar Zamfara sun samu yanci, gwamnatin jihar ta tabbatarr.
Ministan Matasa da wasanni, Sunday Dare, ya bayyana a shafiɓsa na tuwita cewa, gwamnatin tarayya bata da wani kudiri na soke shirin bautar ƙasa na matasa NYSC.
Wasu yan Najeriya sun yamutsa gashin baki a kan wani bidiyo da ke yawo wanda ya hasko dan dirama da ya wakana tsakanin Gwamna El-Rufai da kuma wani hadiminsa.
Shugaba Muhammadu Buhari ya karbi bakuncin Shugaban kasar Libiya, Mohamed Younis Menfi, a fadar Aso Villa, dake birnin tarayya Abuja ranar Laraba, 26 ga Mayu.
Hotonan wani yaro da ya shigo birni bayan share shekaru a daji sun jawo cece-kuce a kafafen sada zumunta in da ake ta mamakin lamarinsa da alhinin ya aka yi.
Masu zafi
Samu kari