Latest
‘Yan Majalisa suna binciken makukun kudin da aka karbo a hannun barayin kasa. Shugaban EFCC ya gagara yi wa ‘Yan Majalisa bayani kan wasu kudi da su ka fita.
Shugaban hukumar yaki da sha da safarar miyagun kwayoyi, NDLEA, Brig. Gen. Mohamed Buba Marwa (mai ritaya) ya yi gargadin cewa yunkurin da wasu ke yi na ganin a
Hon. Muraina Ajibola ta ce mutanenta su na cikin mummunar matsalar rashin tsaro. Ajibola ta na so gwamnatin tarayya ta biya wadanda abin da ya shafa diyya.
Jami'ar Wudil za ta hukunta wasu daliban da suka tsokani wata daliba saboda kawai ta sanya rigar Abaya. Hukumar makarantar ta ce sam ba ta amince wannan ba.
Daliban jami'ar jihar Kaduna sun tsunduma zanga-zanga saboda karin kudin makaranta da gwamnatin el-Rufai ta yi ba gaira ba dalili. Sun bayyana kokensu akai.
Gwamnan jihar Bauchi Sanata Bala Muhammad ya halarci taron kwanaki biyu kan jin bahasin al'umar Najeriya kan garambawul wa kundin tsarin mulkin Najeriya na 1999
Tawagar wakilan ƙungiyar ECOWAS ƙarkashin jagorancin tsohon shugaban Najeriya, Goodluck Jonathan, ta gana da hamɓararren shugaban ƙasar Mali da Firaminista.
Apostle Paul Okikijesu ya bukaci yan Najeriya da su dage da addu’a yayinda ya yi hasashen wasu annoba da ka iya afkuwa a tsakanin watannin Yuni da Yuli a kasar.
Fasinjoji masu tarin yawa sun nitse a yankin arewa maso yammacin Najeriya a ranar Laraba bayan tafkeken jirgin ruwa dauke da fasinja 160 ya kife a kogin Neja.
Masu zafi
Samu kari