Latest
Gwamnan jihar Rivers, Nyesom Wike, ya bayyana cewa idan yana da muradi da kudirin tsayawa takarar shugaban ƙasa, to babu wani wanda ya isa ya dakatar da shi.
Tsohon Shugaban Najeriya Goodluck Jonathan ya ziyarci Shugaban kasa Muhammadu Buhari a yau, domin ba shi bahasi kan rikicin shugabancin da ke faruwa a Mali.
Maira Bashir El-Kanemi budurwa ce matashiya 'yar Najeriya wacce tun asalinta take sha'awa tare da fatan tukin jirgin sama.Matashiyar 'yar Najeriyan ta zama abu.
Manjo Janar Farouq Yahaya, a ranar Juma’a 28 ga Mayu, ya fara aiki a matsayin Shugaban Sojojin Najeriya na 22, a Hedikwatar Soji da ke babbar birnin Abuja.
Jami'an yan sanda uku na ofishin Umutu dake karamar hukumar Ukwani a jihar Delta sun rasa rayukansu cikin daren Juma'a, 28 ga watan Mayu, 2021, rahoton TVC.
Wasu yan bindiga da ba a san ko su wanene ba sun kai hari caji ofis na yan sanda a Umutu a karamar hukumar Ukwuani a jihar Delta hakan ya yi sanadin mutuwar mut
Wani mai aikin goge-goge otal din Lagos Continental ya nuna gaskiya a aikinsa bayan ya mayar da damin dalolin da ya tsinta a wani daki bayan mai dakin ya tafi.
Wani rahoto da PM News ta wallafa ya nuna cewa sojojin Nigeria sun kashe a kalla jami'an Eastern Security Network, ESN, a wani gari a Rivers yayin samamen hadin
Tun bayan rasuwar Sani Abacha Najeriya na ci gaba da dawo da biliyoyin nairorin da ya sata a kasashe daban-daban wadanda a yanzu ake wa lakabi da Abacha loots.
Masu zafi
Samu kari