Latest
Dalibai mata a jami'ar Kimiya da fasaha ta jiha dake garin Wudil, jihar Kano sun yi bikin murnar ranar Abaya a yau Alhamis, 27 ga Mayu, 2021, rahoton BBC Hausa.
Hukumar ‘yan sandan jihar Nasarawa ta samu nasarar damkar mai baiwa gwamnan jihar, Abdullahi Sule, shawara na musamman da wasu mutane 16 bisa zargin kwasar kaya
Tun daga 1999 lokacin da Najeriya ta koma kan mulkin farar hula, shugabannin kasar sun nada shugabannin soji tara, wanda ya kawo jimillar zuwa 10 da na yanzu.
Annobar amai da gudawa ta salwantar da rayukan mutane bakwai yayin da wasu suna nan suna jinya a cibiyar lafiya ɓai ɗaya, PHC, da ke mazabar Garko a ƙaramar huk
Shugaban hukumar shirya zaben kasa INEC, Farfesa Mahmoud Yakubu, ya yi gargadin cewa yunkurin kawo hargitsi harkar zabe na iya lalata demokradiyyan Najeriya.
Gwamnan jihar Kaduna, Malam Nasiru El-Rufa'i, ya taya sabon shugabam rundunar sojin ƙasa Murnar naɗin sa, yace mutum ne mai juriya da hangen nesa akan aikinsa.
'Yan sanda a Zimbabwe sun cafke wani barawo bayan ya badda kama a zuwan fatalwa don yin satan kayayyaki a gidajen mutane bayan ya yi nasarar tsoratar da su.
Wani miji ma'abocin soyayya ya baiwa matarsa kyauta wacce za a iya cewa mafi shaharar kyauta da za a iya baiwa mutum a shekarar 2021.Wani dan kasar Amurka mai.
Rahoto ya bayyana cewa, a lissafe akalla 'yan Boko Haram 2000 ne suka mutu a karkashin jagorancin sabon shugaban hafsan sojojin Najeriya Manjo-Janar Farouk Yaha
Masu zafi
Samu kari