Latest
Shugaban kasa ya kori Shugaban NSITF bayan ya yi saci kudi da sunan horas da Jami'ai. Buhari ya tsige Shugaban Hukuma saboda ya wawuri Biliyoyin kudin Gwamnati.
Kungiyar 'yan bindiga da suka shirya sace 'yan matan makarantar sakandare ta Jangebe dake jihar Zamfara a farkon shekarar nan,sune ke da alhakin kwashe daliban.
Jam’iyyar APC ta janye dakatarwar da ta yi wa Hon. Gudaji Kazaure a jihar Jigawa. An dawo da Kazaure cikin jam’iyyar ta APC mai mulki, za a binciki lamarin.
Babagana Kingibe ya zama Jakada na musamman zuwa yankin tafkin Chadi. Ambasada Kingibe ya taba rike kujerar Minista da Sakataren Gwamnatin Tarayya a Najeriya.
Gwamnatin jihar Kaduna, a ranar Litinin, ta kafa wata kwamiti da zai samar da tsari na karatu domin bawa malaman makarantar allo shaidar koyarwa a jihar, Vangua
Shugaba Muhammadu Buhari ya amince da kafa cibiya ta musamman domin kulawa da batutuwan da suka shafi dattijai a Nigeria mai suna 'National Senior Citizens Cent
A kalla sojoji bakwai na rundunar sojin kasan Najeriya ne suka rasu bayan wani abu mai fashewa wanda 'yan ta'addan Boko Haram suka dasa ya fashe a jihar Borno.
Wasu yan bindiga da ba a san ko su wanene ba sun kutsa garin Reke, layin Eyenkorin/Afon a karamar hukumar Asa sun kashe wani yaron jagoran jama'a a jihar Kwara,
Shugaba Muhammadu Buhari ya amince da nadin Ahmed Mustapha Habib a matsayin sabon shugaban hukumar bada agajin gaggawa na kasa, NEMA, domin mayar da martanin AV
Masu zafi
Samu kari