Latest
Jami'an tsaro sun samu nasarar hallaka wasu yan bindiga 4 dake ƙoƙarin kai hari caji Ofis, hakanan kuma sun ɗamke wasu 6 daga cikinsu a wata fafatawa da suka yi
A hoton dai anga inda shugaba Buhari yake rawa da wata kyakkyawar mace, inda ya rike mata hannu a gaban mutane wanda duk yawancin mutanen dake wajen mata ne.
Yan bindiga maus garkuwa da mutane sun koma hanyar Abuja-Kaduna yayinda suka tare matafiya a ranar Juma'a kuma sukayi awon gaba da wasu, tsohon Sanata Shehu San
Jam'iyar APC ta dakatar da Hon. Muhammad Gudaji Kazaure dan majalisa mai wakiltar Roni da Guiwa da Yankwashi a majalisar dokoki ta tarayya tsawon wata shidda.
A kalla mutane 10 ne suka gamu da ajalinsu a hannun yan bindiga yayin hari da harin ramuwar gayya da suka kai a wasu kauyuka da ke karamar hukumar Giwa ta jihar
Kotun kolin Najeriya ta yi watsi da karar zargin amfani da takardan karatu na bogi da All Progressives Congress (APC) ta shigar kan gwamnan jihar Edo, Godwin.
Gwamna David Umahi na jihar Ebonyi ya soke majalisar zartarwa na jiharsa nan take, The Nation ta ruwaito. Sakataren gwamnatin jihar, SSG, Keneth Ugbala ne ya sa
Zanga-zanga ta barke a safiyar ranar Juma'a a garin Zurmi, hedkwatar karamar hukumar Zurmi a jihar Zamfara saboda yawaitar hare-haren yan bindiga da ke kashe mu
Wani Jigon APC ya fadawa Malam Garba Shehu, ya iya bakinsa, ya ce sun koma muna adawa da kansu a Gwamnatinsu ta APC, sannan ya soki matsayar ‘Yan APC na kasa.
Masu zafi
Samu kari