Latest
Shugaban ƙasa, Muhammadu Buhari, ya nemi amincewar majalisar dattijai kan naɗin sabon shugaban rundunar sojin ƙasa, Mejo Janar Farouk Yahaya a wata takarda.
An harbi ministan sufuri na kasar Uganda, wanda ya baya ke jagorantar sojojin kasar, a wani harin da aka kai masa a ranar Talata inda aka kashe yarsa da mai tsa
Majalisar dattijai a ranar Talata, ta yi alhinin mutuwar Babban Hafsan Sojojin kasar, Laftanar Janar Ibrahim Attahiru da Ahmed Gulak inda tayi shiru na minti 1.
Real Madrid ta zabi Kocin da zai maye gurbin da Zinedine Zidane ya bari. Real ta daina zawarcin Antonio Conte da Raul Gonzales ta na neman Carlo Ancelotti.
Wasu yan bindiga kimanin 20 sun kutsa Alaafia Estate a Orogun, Ibadan, babban birnin jihar Oyo, sun raba mutane da kayayyakinsu da kudadensu, The Punch ta ruwai
Babban lauyan kasar, Femi Falana ya fadawa ‘yan majalisar dokokin jihar Lagas cewa akwai bukatar a wadata talakawa domin a tabbatar da zaman lafiya a kasar.
Rahoton tsaro daga gwamnatin jihar Kaduna sun bayyana yadda wasu 'yan bindiga suka hallaka mutane hudu da raunata wata mata a yankin kudancin jihar ta Kaduna.
Biyo bayan jita-jitar cewa an kashe shugaban hukumar jarrabawa ta NECO, hukumar tare da 'yan sanda, sun yi cikakken bayanin yadda gaskiyar lamarin ya faru.
Sanatoci sun gargadi Kwamitin Gwamna Nasir El-Rufai a kan bada shawarar kara kudin mai. Gershom Bassey a madadin ‘Yan Majalisar Dattawa ya dauki wannan matsaya.
Masu zafi
Samu kari