Latest
AirLive ta tabbatar da yadda wani matukin jirgin sama mai suna Luke Aikin ya kafa tarihin duniya inda ya zamo wanda ya taba dirkowa daga wuri mafi nisa ba tare.
Yan bindigan da suka sace ma'aikan jinya biyu a babban asibitin Doka, karamar hukumar Kajuru na jihar Kaduna sun nemi a biya su Naira miliyan 30 kafin su sako s
Wata sabuwa a kasar nan: 'Yan Najeriya da dama sun bayyana ra'ayoyinsu, bisa shawarin da aka bayar na sauya wa Najeriya suna zuwa 'United African Republic'.
Wani soja ya bindige jami'an kwastam har lahira a kan iyakar Seme Borde da ke jihar Legas. Wani wanda abin ya faru a idonsa ya shaidawa Daily Trust cewa lamarin
Shugaban hukumar NYSC na masu yan yi wa kasa hidima, Birgediya Janar Shuaibu Ibrahim ya ce masu yi wa kasa hidimar suna cikin jami'an tsaron Nigeria kuma ana iy
Mutanen Kungiyar IPOB sun yi sanadiyyar rasa manyan motoci dauke da kayan man-ja zuwa Kano, an kona duka dukiyar kusan Naira miliyan 100 da motocin suka dauko.
Shugaban ƙasa, Muhammadu Buhari, ya karɓi baƙuncin gwamnan Cross Rivers, Farfesa Ben Ayade, a fadarsa Aso Villa dake Abuja, mako biyu bayan komawar sa APC.
Wata Kungiyar Arewa ta ba Shugaba Buhari shawarar ya kyale Biyafara ta samu ‘yanci. CNG ta yi kira ga ‘Yan Arewa da sauran bangarori su kwantar da hankalinsu.
Wani tsohon dan takarar shugaban kasa da ya sha kaye a hannun shugaba Buhari ya caccaki Twitter saboda goge rubutun da shugaban ya yi na daukar mataki kan wasu.
Masu zafi
Samu kari