Latest
Hedkwatar tsaron Najeriya ta ce rade-radin da ake na cewa akwai yuwuwra ritayar wasu sojoji masu mukamin janar-janar bayan naid da shugaban kasa yayi wa Manjo.
Yan bindigan da Suka yi awon gaba da wata motar bas ta makaranta a Ondo, sun saki ma'aikaciyar dake cikin motar mai suna Omolayo Ojo ranar alhamis da safe.
Shugaban makarantar Islamiyya ta yara da ke Tegina inda aka sace dalibai da dama, Salihu Tanko Abubakar Alhassan, ya ce 'yan bindigan sun fara dukan yaran.
Lai Mohammed ya wanke Sheikh Humi a idon duniya kan cewa shi ba dan ta'adda bane. Ya bayyana cewa, a daina hada Gumi da ta'addanci irin na Nnamdi Kanu na IPOB.
Jami'an rundunar yan sandan Najeriya sun yi nasarar dakile wani yunkurin garkuwa da wani limamin katolika da yan bindiga suka yi a garin Zariya, jihar Kaduna.
Wasu 'yan bindiga sun yi awon gaba da motar bas din makaranta a jihar Ondo. Babu dalibai cikin bas din, amma sun sace motar da wata jami'ar makarantar dake ciki
Shugaban sojin kasa, Manjo Janar Farouk Yahaya, a ranar Laraba, ya ce sojojin kasa kadai a cikin rundunar soji ba za su iya shawo kan matsalar tsaro a kasar ba.
Hukumar kashe wuta a jihar Kano, ta bayyana cewa jami'anta sun samu nasarar ceto rayuwar mutum 197, tare da ceto dukiyar kimanin miliyan N75m a watan Mayu.
Abdurrahman Kawu Sumaila, wani tsohon hadimin Buhari ya bayyana dalilan da za su sa duk dan Najeriya mai tunani da hankali ya ki zaben dan kudu maso gabas.
Masu zafi
Samu kari