Latest
Iyayen Ɗaliban da aka sace a jihar Neja sun shiga cikin wani sabon tashin hankali yayin da aka tsinci gawar ɗaya daga cikin ƴaƴansu da yan bindiga suka sace.
Wasu matasa yan asalin jihar Kano 17, sun rasa rayuwarsu a wani hatsari mota da ya rutsa da su lokacin da suke kan hanyar su ta dawowa daga ɗaurin aure, Kaduna.
Wasu yan bindiga da ba'a san ko suwaye ba sun banka wuta a gidan kwamishina yaɗa labarai na jihar Imo, Chief Declan Emelumba, da tsakar daren ranar Asabar.
Wasu yan bindiga haye akan mashina 60 sun kai hari ƙauyukan Kanawa da Runka, ƙaramar Hukumar Ɗanmusa jihar Katsina, inda suka kashe mutum 6 tare da jikkata wasu
Tsohon shugaban kasar Najeriya Obasanjo ya shawarci 'yan Najeriya da su dukufa da addu'o'i domin kuwa matsalolin Najeriya sun zarce duk yadda tsammani a kasar.
Gwamnan jihar Kano, Dr. Abdullahi Umar Ganduje, ya bayyana cewa nan bada jimawa ba wasu gwamnoni a ƙasar nan zasu Sauya sheƙa zuwa jam'iyya mai mulki wato APC.
Rundunar 'yan sanda ta tabbatar da mutuwar wani jami'in DSS da wasu sojoji suka hallaka a jihar Ekiti. An ce takaddama ce ta barke tsakaninsu har aka kashe shi.
Rundunar 'yan sanda a jihar Imo, ta yi nasarar dakile harin 'yan bindiga da suka kai hedkwatar hukumar ta 'yan sanda, a karo na biyar kenan a shekarar nan.
Bayan share shekaru 5 yana aikin ceton rayukan al'umma, beran da ya ci lambar yabon zinare ya yi ritaya daga aiki, inda ya koma Kambodiya domin ci gaba da zama.
Masu zafi
Samu kari