Latest
Rahotanni sun bayyana cewa, wasu 'yan bindiga da suka afkawa garin Igangan sun yi kaca-kaca da gidan wani sarkin Yarbawa tare da kone gidaje sama da 60 da motoc
An bayyana wasu hotunan marigayi TB Joshua, in da yake aikata ayyukan alheri ga mutanesa. An ga yana share coci, yana raba abinci tare da tallafawa mabukata.
Yan Najeriya da dama na amfani dashafin twitter wajen gudanar da al'amuran rayuwarsu da kuma kasuwancin su, akwai wasu hanyoyi 6 da muka tattaro muku a wannan.
Fitaccen malamin majami'ar dukkan ƙasashe wanda aka fi sani da TB Joshua y rigamu gidan gaskiya, majami'ar sa ta tabbatar, ya rasu yana da shekaru 57 a duniya.
Dillalan albasa a Najeriya sun ce daga gobe litinin sun dakatar da kai kayayyakinsu kudancin Najeriya har sai gwamnati ta saurari matsalinsu kan jama'ar kudu.
Shugaban kungiyar ta'addanci ta ISWAP ya bayyana dalilin da yasa suka afkawa dan ta'addan dan uwansu, tsohon shugaban Boko Haram Abubakar Shekau a dajin Sambisa
Wasu yan bindiga sun hallaka mutane aƙalla 26 a wani mummunan hari da suka kai ƙauyukan jihar Zamafa, an fafata tsakanin su da jami'an yan sanda dake yankin.
Manyan sojoji ashirin da tara aka tirsasa yin murabus daga aiki bayan nada Manjo Janar farouk Yahaya a matsayin shugaban hafsan rundunar sojin kasa na Najeriya.
Dakarun sojin kasa na Najeriya sun harbe wani babban kwamandan ESN, kungiyar miyagun 'yan ta'adda dake rajin karbar kasar Biafra a babban birnin jihar Imo.
Masu zafi
Samu kari