Latest
Wasu hotunan takarar Atiku Abubakar da Charles Soludo sun fara yawo tun yanzu. An kawo shawarar a hada tikiti tsakanin Atiku Abubbakar da Farfesa Charles Soludo
Gwamnatin jihar Kaduna ta ce ta dauki sabbin ma'aikata 10,000 a ma'aikatu da hukumomin jihar a yayin da ta ke rage yawan ma'aikata a wasu hukumomin, rahoton The
Ƙungiyar matan gwamnonin ƙasar nan sun bayyana damuwarsu kan halin da ƙasa ke ciki na rashin tsaro, talauci d kuma rashin aikin yi da yan Najeriya ke fama da su
Wasu gwamnonin Najeriya sun yi watsi da umarnin shugaba Buhari kan dakatar da ayyukan twitter a fadin Najeriya. Sun yi amfani da twitter duk da hanin da aka yi.
'Yan bindiga sun sake kashe manoma 41 a kauyukan Tofa da Samawa na karamar hukumar Bungudu ta jihar Zamfara. Wani mazaunin yankin wanda yace sunansa Balarabe.
Yan bindiga, a ranar Lahadi, sun sace shanu 5000 a garuruwa daban-daban a karamar hukumar Sakaba a jihar Kebbi, Daily Trust ta ruwaito. Shugaban kungiyar yan sa
Gwamnatin jihar Bauchi ta sanyawa sabon sansanin alhazan jihar sunan me alfarma Sarkin Musulmi Sultan Sa'ad Abubakar, bisa jawabin da hadimin gwamnan ya saki.
Ministan harkokin ƙasashen waje, Geoffrey Onyeama, ya gayyaci jakadun Amurka, burtaniya, Canada da ƙungiyar tarayyar turai kan martanin su bayan hana twitter.
Wasu yan bindiga da ake zargin yan Fulani makiyaya ne, sun kai hari wani ƙauye dake yankin ƙaramar hukumar Agatu jihar Benuwai, sun samu nasarar kashe mutum 27.
Masu zafi
Samu kari