Latest
Lai Mohammed ya jaddada wa 'yan Najeriya cewa, duk wanda ya taka dokar amfani da Twitter ya tafi ya hau to ya sani ko wanene shi za a gurfanar dashi a kasar.
Sojoji masu mukamin Manjo Janar-janar kuma 'yan aji na 36 na makarantar horar da hafsin soji da aka bayyana za a yi musu ritayar dole bayan nada Manjo Janar.
Yan sa'o'i bayan mutuwar babban fasto, TB Joshuwa, wani faston Reverend Stephen Akinola, babban jagoran cocin Redemption Ministries Worldwide ya sake mutuwa.
Ministan yada labarai a Najeriya ya caccaki masu barnata kayayyakin da gwamnati ta yi don jama'a su mora. Ya ce hakan ta'addanci ne ya kamata a daina ko a gyara
'Yan kasuwa a fadin kasar nan sun koka da yadda gwamnatin tarayya ta dakatar da Twitter a Najeriya inda suka ce kasuwancinsu a halin yanzu sun durkushe kuma.
Wasu yan bindiga sun hallaka wani kwamandan jami'an tsaro na NSCDC a babban birnin tarayya Abuja, kakakin hukumar, Olusola Odumosu, shine ya tabbatarda haka.
Gwamnatin jihar Kaduna ta ce dakarun sojoji sun dakile wani yunkurin kai wa wasu garuruwa da ke hanyar Kaduna zuwa Zaria hari, The Cable ta ruwaito. Da ya ke ta
Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya yi watsi da fastocin yakin neman zaben shugaban kasa da suka hada shi da tsohon gwamnan CBN, Charles Soludo.
Samuel Ortom ya fadi abin da ya sa wasu Gwamnonin PDP ke sauya-sheka. Gwamnan Benuwai ya ce abokan aikinsa na komawa APC ne saboda EFCC na iya kama su a 2023.
Masu zafi
Samu kari