Latest
Kungiyar koli ta zamantakewar al'ummar Ibo, Ohanaeze ta caccaki tsohon Gwamnan Sakkwato, Aliyu Wamakko kan kalaman da kungiyar ta ce yana iya haddasa rikici.
Yan bindiga Sun kai wasu jerin hare-hare guda biyu a jihohin Zamfara da Kaduna, inda suka hallaka mutum 30 a Zamfara, sannan Suka kashe mutum uku a Kaduna.
Akwai hasashe tare da rade-radin cewa Mai mala Buni, gwamnan jihar Yobe, yana shirin yin murabus daga shugabancin jihar Yobe domin ya samu dama shugabantar.
Fitaccen malamin addinin Islama, Sheikh Gumi ya bayyana halin da 'yan bindiga ke ciki, in da ya ce tuni sun gaji kuma suna neman zaman lafiya a halin da ake.
A yanzu haka, Shugaban kasa Muhammadu Buhari na jagorantar wani taron tsaron kasa na gaggawa a fadar Shugaban kasa da ke Abuja, a yau Talata, 8 ga watan Yuni.
Biyo bayan fatattakar kwamishinoninsa gaba daya, gwamnan jihar Zamfara ya sake da dawo da wasu daga cikinsu. A farkon watan Yunin nan ne gwamnan ya koresu.
Yayin da ake cece-kuce game da dokar hana kiwo a fili, kungiyar zamantakewar al’umman Fulani, Miyetti Allah, ta bayyana gwamnoni 17 na kudu a matsayin yan wasa.
Kwamandan Sojoji na 34 Brigade Artillery na Rundunar Sojojin Nigeria a Obinze, Birgediya Raymond Osoha, ya ce an kashe jami'an tsaro da dama a yankin kudu maso
Wani rikici ya barke tsakanin 'yan kasuwa da 'yan banga a jihar Abia, lamarin da ya kai ga yin kaca-kaca da kasuwar da kuma hallaka wani dan kasuwa yayin rikici
Masu zafi
Samu kari