Latest
Wasu yan bindig sake Yin awon gab da malamin jami'ar UNIJOS dake jihar Plateau, rahoto ya nuna cewa maharan sun dira gidan shi da tsakar dare misalim ƙarfe 2:00
A ranar Laraba, 9 ga watan Yuni, an gabatarwa Shugaban kasa Muhammadu Buhari da wayar hannu na farko da aka yi a Najeriya a wajen taron majalisar zartarwa.
Babban lauya Femi Falana ya caccaki shawarin gwamnatin Buhari na dakatar da twitter a Najeriya. Ya bayyana yadda ya kamata gwamnatin ta yi ba wai hana wa ba.
Wata ɗalibar jami'ar Bayero dake Kano (BUK) ta rigamu gidan gaskiya bayan fama da wata gajeriyar rashin lafiya, hukumar BUK ta tabbatar da faruwar lamarin.
Rundunar Sojojin Najeriya ta yi gagarumin nasara a kan ‘yan ta’addan Boko Haram yayinda suka yi yunkurin kai hari garin Dikwa da ke jihar Borno, an kashe su.
Rade-radin ficewar Gwamnan Bauchi daga PDP ya kara karfi, ya kori duka Mukarrabansa. Gwamna Bala Mohammed ya fatattaki dukkanin Kwamishinoni da Hadimansa a yau.
Gwamnan jihar Oyo ya yi kira ga gwamnatin tarayya da ta amince da saya wa 'yan bangan Amotekun bindigogi kirar AK-47 don yakar ta'addanci a yankin Yarbawa.
Pastor Tony Ugochukwu na Blaze a Fire Ministry da ke Sapele, jihar Delta an samu rahoton cewa ya gudu da wasu makudan kudade da aka tara domin siyan kayan kidan
Fusatattun mazauna a ranar Litinin sun afka wa kauyen Iraye da ke Sagamu, cikin Karamar Hukumar Sagamu ta Jihar Ogun, suka yi kaca-kaca da wani rugar Fulani.
Masu zafi
Samu kari