Latest
Tsananin fari zai shafi jihohin arewacin Najeriya irinsu Sokoto, Zamfara, Yobe,Kebbi, Katsina, Neja da wasu sassan jihar Borno, cibiyar duba yanayi ta Najeriya.
Za a ji ‘Dan shekaru 3 a cikin ‘Yan Makarantar Islamiyya da aka sace a jihar Neja ya rasu. Amma ‘Yan bindigan da suka yi garkuwa da Yaran sun rage kudin fansar.
Yan kasuwar Arewa masu sayar da abinci sun yi barazanar sake komawa yajin aikin su tare da katse hanyar samar da abinci a duk fadin kasar saboda rashin tsaro.
Sanata Ahmad Yariman Bakura ya ce ya na neman takarar Shugaban kasa, ya fadi abubuwan da zai yi idan har Jama’a su ka zabe shi a matsayin Shugaban Najeriya.
Jam'iyyar APC mai mulki a Najeriya ta bayyana matukar illolin da ke tattare da amfani da manhajojin VPN wajen hawa shafukan yanar gizo ciki har da Twitter.
Kungiyar hadin kan mabiya addinai daban-daban don samar da zaman lafiya ta kira taro don tattaunawa kan lamuran da ke ci ma kasar tuwo a kwarya musamman tsaro.
Wani dattijo dan shekara 95 mai suna Saidu Abdullahi, wanda ya bar gidansu a Kano a lokacin yana dan saurayi mai shekara 20 da ’yan kai da mutane da dama suka.
Gwamnan jihar Imo, Hope Uzodimma, ya bayyana cews akwai gwamnoni da dama a ƙasar nan da zasu sauya sheka zuwa jam'iyyar APC kafin babban zaɓe a shekarar 2023.
Ministan tsaro, Manjo Janar Bashir Magashi mai ritaya, ya tabbatarwa da 'yan Najeriya cewa za a sauye-sauye masu tarin yawa a bangaren yanayin tsaron kasar nan.
Masu zafi
Samu kari