Latest
A ranar 18 ga watan Afrilu, 2019, shugaban ƙasa, Buhari, ya sanya hannu a dokar mafi ƙarancin albashi, amma akwai jihohin da basu fara aiwatar da dokar ba.
Gwamnan jihar Oyo ya ba da umarnin a kwaso mabarata a jiharsa zuwa wani waje na musamman da ya gina musu a wani yankin jihar. An ce wajen akwai ababen rayuwa.
Ministan Buhari ya bayyana yadda 'yan Najeriya ke wahala shugaba Buhari fiye da misali. Ya ce Buhari mai hakuri ne, amma ana son sai an kure shi gaba daya.
Gwamnonin jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP) mai adawa a kasar sun bukaci Shugaban kasa Muhammadu Buhari da ya janye sokewar da yayi wa Twitter a kasar.
Jiragen Sojoji biyu sun hallaka sama da Shanu 1000 a hare-haren da suka kai garuruwan Fulani a kananan hukumomin Keana da Doma na jihar Nasarawa, cewar Fulani.
Babban hadimi na musamman ga shugaban kasa kan harkokin yada labarai, Garba Shehu, a ranar Litinin, ya ce wasu mutane sun yi bakin cikin ganin Shugaba Muhammadu
Shekaran jiya ne Gwamnati ta bi rusa wasu coci da aka gina a kan filayen haram a Legas. Za ka ji abin da ya sa Gwamnatin Najeriya ta rugurguza wadannan coci.
SSG na jihar Borno Farfesa Ibrahim Njodi, ya bayyana yadda ya jajirce ya kammala wa'adinsa a matsayin shugaban jami'ar Maiduguri, UniMaid, ba tare da rufe jami'
Za a ji Gwamnonin adawa sun hadu, za su yi zama na musamman a garin Uyo a makon nan. Aminu Waziri Tambuwal ya ce za su karbe shugabancin kasa a zaben 2023.
Masu zafi
Samu kari