Latest
Al'ummar jihar Delta sun shiga cikin fargaba da tsoro biyo bayan bayyanar wata takarda ɗauke da barazanar wata ƙungiyar fulani yan jihadi cewa zasu kai hari.
Sarkin Zazzau ya koka kan yawaitar sace-sacen dake faruwa a garin Zaria duk da cewa garin na makarantar horar da sojoji da dimbin jami'an tsaro dake cikinsa.
Bayan mutuwar wani mutum da aka ce yafi kowa yawan iyalai a duniya, an damu da sanin ya rayuwa ta ke tafiya a gidansa. Mun samo hotunan yadda lamarin yake.
Jaridar The Cable ta ce John Mikel Obi ya kai wa Gwamna Yahaya Bello ziyara a gidansa da ke Abuja. Tsohon ‘Dan wasan na Chelsea ya ce shi yana tare da Bello.
Wasu mutane ɗauke da makamai sun kai hari Sabon Layi, dake karamar hukumar Jos ta Kudu, jihar Plateau. 'Yan sanda sun tabbatar da mutuwar mutum 10 a harin.
Hukumar jarrabawa ta JAMB ta fitar da sabuwar sanarwar ranar da za a rufe rajistar jarrabawar shekarar 2021. Ta kuma tura masu sn rubuta jarrabawar cibiyoyinsu.
Yayin da gwamnonin kudu suka amince da dokar hana makiyaya kiwo a fili, wata ƙungiya da ba'a san ta ba, ta yi barazanar kai hari jihar Delta kan hana kiwo.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari, shugaban majalisar dattijai da yan Najeriya sun aike sakon taya murnar ran haihuwa ga tsohon shugaban kasa Abdulsalami Abubakar.
Gwamna jihar Bauchi, Sanata Bala Mohammed ya nada Dr Aminu Hassan Gamawa a matsayin sabon shugaban ma'aikatan gidan gwamnatin jihar Bauchi kamar yadda Daily Tru
Masu zafi
Samu kari