Latest
Hukumar NSCDC, jihar Osun, ta ce ta kama wata Omolara Solanke da ake zargi da karbar kudi N2,680,000.000 daga hannun wani mai rike da mukamin siyasa ta hanyar y
Gwamna Abubakara Sani Bello na jihar Neja ya zargi wasu 'yan siyasa fa jami'an gwamnati da zama masu baiwa 'yan bindiga bayanai, Leadership ta ruwaito hakan.
David Umahi, Bello Matawalle, Ifeanyi Okowa, Bala Mohammed, Ben Ayade, Nasir El-Rufai da Hope Uzodimma sune gwamnonin da suka rusa majalisarsu a bayan nan.
Attajirin Najeriya, Aliko Dangote Foundation ta tallafawa wasu Mata a Bauchi. Aliko Dangote ya batar da N10bn a wasu Jihohi 13 a kan matan karkara 400, 000.
Kasa da kwanaki uku bayan shugaban kasa Muhammadu Buhari ya sanar da cewa mulkinsa ya tsamo mutum miliyan 10 daga talauci, bankin duniya ya ce tashin farashin.
Wasu mahara sun dira gidan wani hadimin gwamna, in da suka raunata mutane da dama tare da yin awon gaba da shanun mutumin. Sun zo da niyyar kashe shi har lahira
Wani jirgin saman Abuja ya saki hanya, ya koma Legas saboda hazo ya cika gari, Jirgin na British Airways ya iso Najeriya, amma ya gagara sauka a garin Abuja.
Rundunar sojin Najeriya ta yi nasarar cafke wasu samari majiya karfi su 73 cike da manyan motoci biyar tare da babura 47 a hanyarsu ta zuwa Imon daga Nasarawa.
A kwanakin baya ne wasu yan bindiga suka kutsa har cikin gidan madakin Zungeru, suka yi awon gaba da shi da wasu matansa 2. A halin yanzu sun saki matan biyu.
Masu zafi
Samu kari