Latest
Za a ji cewa wasu kadarorin sata da aka karbe daga hannun barayi ya jawo sabani. Yan Majalisa suna kokarin sasanta rikicin Jami’an Gwamnati a kan dukiyar sata.
Wata Minista ta hada-kai da banki sun sha kwana da wasu makudan kudi. Shugaban hukumar EFCC mai yaki da masu yi wa tattalin arziki zagon-kasa ya fadi wannan.
Za a ji ‘Yan bindiga suna jin haza a hannun Sojojin sama, ana ta ragargaza mafakarsu. Mutanen wasu karkara sun samu damar komawa gida domin su yi noman damina.
Wani gandireba a gidan gyaran hali na Okere a jihar Delta ya bindige wani mutum da ya ziyarci abokinsa a gidan gyaran hali da ke Okere jihar Delta, kamar yadda
Gwamnan jihar Bauchi, Sanata Bala Mohammed ya ce Aliko Dangote, shugaban kamfanin Dangote ya fi fahimtar 'yan Najeriya fiye da wasu 'yan siyasar kasar nan.
Fitaccen dan wasan kwallon kafa Ahmed Musa ya nuna damuwarsa da rashin jin dadinsa a kan mummunan lamarin da ya faru a filin wasa na Ahmadu Bello dake Kaduna a.
Gwamnan jihar Ribas, Nyesome Wike ya bukaci shugaban kasa Muhammadu Buhari da ya yi amfani da matsayinsa ba babban kwamandan tsaro wajen kare al'umman kasar.
Yemi Osinbajo, mataimakin shugaban ƙasa, a ranar Talata, a karo na farko yayi tuƙin gwajin mota mai amfani da wutar lantarki da aka haɗa a Nigeria, Hyundai Kona
Faruk Yahaya, shugaban rundunar sojin kasa ya ce yana da gogewar da zai iya shawo kan matsalar tsaron kasar nan.Yahaya ya sanar da hakan ne a ranar Talata yayi.
Masu zafi
Samu kari