Latest
Za a ji cewa Jami’an Gwamnati sun fada ragar EFCC a kan zargin badakalar N500m a Sokoto. EFCC ta kai karar Ma’aikatan Gwamnati 5 da zargin wawurar kudin fansho.
Cristiano Ronaldo ya yi sanadiyyar da kamfanin Coca Cola ya yi asara. Bayan tsohon ‘Dan wasan Real Madrid ya ki shan Coke, hannun jarinsu ya sauka da 1.6%.
Satar mutane ya zama ruwan dare a ƙasa Najeriya, inda wasu 'yan bindiga suka yi garkuwa da mai horad da tawagar yan wasan ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Rivers United
A kokarin kara inganta harkokin cikin gida Najeriya, Gwamnan CBN, Godwin Emefiele, na shirin hana karin abincin kasashen waje da ake shigowa da su cikin kasar.
Msibitin Koyarwa na Jami’ar Ilorin sun shiga yajin aikin jan kunne gadan-gadan saboda cewa shugabannin asibitin sun gaza aiwatar da bukatunsu da suka nema.
Wata jami'ar 'yar sanda ta haifi jarirai 'yan uku lafiyayyu. Lamrin ya kai ga kwamishinan 'yan sanda ya kai musu ziyasa, ya kuma bayyana ba da kulawarsa garesu.
Sanata Dino Melaye, tsohon dan majalisa da ya wakilci Kogi ta yamma a majalisar dattawa ta takwas, ya wallafa daya daga cikin motocin alfarmar da ya mallaka a.
Fadar shugaban kasa a Najeriya ta bayyana yadda gwamnonin jam'iyyar PDP suka ki amincewa da kudurin da zai kawo karshen rikicin makiyaya da manina a fadin kasar
Malamaida mazauna garin Zaria, a ranar Laraba, sun yi addu'a ta musamman domin neman Allah ya kawo musu dauki game da kallubalen tsaro da ke adabar masarautar d
Masu zafi
Samu kari