Latest
Jam’iyyar All Progressives Congress reshen Kano ta dakatar da Hon Sha’aban Ibrahim Sharada, dan majalisar wakilai na jihar bisa zarginsa da yin makarkashiya.
Hukumar dake da alhakin shirya jarabawar share fagen shiga manyan makarantun gaba da sakandire JAMB, ta fitar da sakamakon gwaji da ta gudanar ranar 3 ga Yuni.
Hukumar shirya jarrabawa ta JAMB, ya fitar da sakamakon jarrabawar gwaji da ake kira 'mock' wanda aka yi a rubuta a ranar 3 ga watan Yunin 2021, The Punch ta ru
Wani daga cikin masu jiran gadon sarauta, ya yanki jiki ya fadi matacce a wajen tantace shi. An ruwaitoo cewa, ya halarci wajen tantancewar a ranar Lahadi.
Bello Matawalle ya yi alkawarin aiki da shawawarin da aka bada, ya ce babu wanda zai tsira a cikin wadanda aka samu da hannunsu da laifi, duk girman mutumin.
Jiragen yakin sojin Isra’ila sun kaddamar da sababbin hare-hare kan kungiyar Hamas a Zirin Gaza, wanda hakan ya kawo karshen takaitaccen tsagaita wutar da aka.
Wasu maharan kungiyar ta'addanci ta ISWAP ta kai hari wani sansanin sojoji dake kudancin jihar Borno. Sun yi kaca-kaca da sansanin, sun kuma sace motoci a ciki.
Reuben Abati, wanda tsohon kakakin Shugaba Shugaban Kasa Goodluck Jonathan, ya ce ta tabbata cewa Shugaba Muhammadu Buhari shi ne ke tafiyar da akalar kasar.
Yan sanda sun kama wani Mr Akpoviri Vincent Jimmy wanda aka ce yana dade yana bi asibitoci dauke da lasisin likita yana neman aiki a matsayin mai tiyata a jiho
Masu zafi
Samu kari