Latest
Cif Emmanuel Iwuanyanwu, dan siyasa daga yankin kudu maso gabas ya jadadda cewa babu inda kabilar Ibo za ta fice ta je domin sune ke da manyan jari a kasar.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya isa jihar Borno, ya kuma fara jawabi ga sojojin Operation Hadin Kai. Ya ce su kara daura damara domin akwai aiki a gabansu.
An halaka jami'in dan sanda sannan anyi awon gaba da wasu yan kasar China su hudu da ke aiki a layin dogo na Legas zuwa Ibadan kamar yadda Daily Trust ta ruwait
Kamar yadda gwamnan Borno, Babagana Umaru Zuƙum, ya sanar cewa, shugaba Buhari zai kai ziyarar aiki jihar, a halin yanzun shugaba Buhari ya dira Maiduguri.
Farashin kayan abinci a Najeriya yayi masifar tashin Gauron zabi amma akwai farashin wasu kayan Masarufin da su kayi Matukar bada Mamaki. Duk sanda Mutum.
A shekarar da ta gaba ta ne shugaban Ƙasa, Buhari, ya amince da ɗaukar mutum 774,000 a tsarin SPW, waɗanda zasu yi wasu ayyukan fili na tsawon watanni uku.
Wata kotun Magistrate dake Ilorin ta bada izinin a cigaba da tsari wani Manomi mai suna Segun Adebayo Wanda ya harbe wani Makiyayi har lahira a gidan kaso da.
Gwamna Nyesome Wike ya sha alwashin cewa ba zai taba ziyartan shugaban kasa Muhammadu Buhari ba a fadarsa da sunan neman taimako kan wata matsala a jiharsa.
Wata Kotun Shari’ar Musulunci da ke zaune a Rigasa, Kaduna a ranar Laraba ta yanke wa wata mata ’yar shekara 34,mai suna Zainab Ibrahim, hukuncin daurin watann
Masu zafi
Samu kari