Latest
Wani tsohon Ɗan takarar shugaban ƙasa ya shigar da ƙara gaban kotu kan a dakatar da INEC daga shirin zaɓen 2023, sannan a gaggauta rantsar da shugaban ƙasa.
Arzikin wanda ya kirkiro Tesla, Elon Musk ya samu matukar girgiza inda ya sauka daga matsayinsa a jerin masu arzikin duniya. A baya Musk ya kasance a mataki na.
Shugaban Zambia na farko, Mr Kenneth Kaunda, ya rasu yana da shekaru 97 a duniya a cewar kafafen watsa labarai na kasar Zambia. Shugaban na farko ya mulki ka
Kamar yadda yake a tarihi, an samar da takardar kudi na naira dari a Najeriya a watan Janairu, 1973, shekaru 13 bayan samun yanci kuma ya fi kowanne kyau a ido.
Sunan Ministar da EFCC ta ke nema da laifin wawurar Biliyoyin kudi ya fito. Shugaban EFCC, Abdulrasheed Bawa ya ce babu Minista mai-ci da ake zargi da sata.
Jam'iyyar All Progressive Congress (APC) a jihar Kano ta sake tabbatar da dakatarwar da tayi wa Shaaban Ibrahim Sharada, tsohon hadimin Shugaban kasa Buhari.
Shugaban hukumar EFCC ya bayyana sunan wani jigo a jam'iyyar APC da ya ci alwashin zai sake gurfanarwa a gaban kotu bisa zargin sace biliyoyin nairori a jiharsa
An kama Mahafiya da ‘Danta da laifin sata, an kai su gaban Alkali a Osun. Kotu ta bada belin wadanda ake tuhuma a kan N50, 000 da jingina saboda gudun su tsere.
Rahotanni daga jihar Kebbi sun kawo cewa wasu da ake zaton 'yan bindiga ne sun sace dalibai da dama daga Kwalejin Tarayya da ke garin Yauri a daren Alhamis.
Masu zafi
Samu kari