Latest
Kungiyar matasan arewa (AYA)ta ce ta shirya fito na fito da duk mai barazana ga shugaban hukumar yaki da rashawa da hana yi wa tattalin arzikin kasa zagon kasa.
Tun da an janye yajin-aiki, Shugaban EFCC ya ce za su gabatar da kara 800 a kotu. Sabon Shugaban EFCC ya yi kwanaki 100 a ofis, ya yi bayanin inda ya sa gaba.
Fadar Shugaban kasa ta ce Gwamnonin PDP su ka hana a kawo karshen rikicin Manoma-Makiyaya. Mai magana da yawun Shugaban kasa ya yi kaca-kaca da Gwamnonin adawa.
Jami'an tsaro sun kame wasu manyan buhunna makare da kudade a jihar Kano. An ce wani jirgin ne kawo kudaden daga kasar waje, ba a kuma gano wanda ya mallakesu b
Rahoton da Legit ya samo ya bayyana cewa, an yi amfani da motar mahaifin wani dalibi wajen sace daliban kwalejin gwamnatin tarayya dake Yauri a jihar Kebbi.
Gwamnan Zamfara Bello Matawalle ya amince da dakatar da ayyukan Hukumar Kula da Cinkoson Ababen Hawa na jihar Zamfara (ZAROTA) bayan yawan koke da ake yi da ayy
Kungiyar Boko Haram ta tabbatar da rasuwar tsohon shugabanta Abubakar Shekau a cikin wani hoton bidiyo da ta fitar sannan ta nuna magajinsa, Bakura Modu, wanda
Ana saran Shugaba Buhari zai ƙaddanar da gidaje 10,000 da gwamnatinsa ta gina wa yan gudun hijira kafin ya koma Abuja. Ya sake yiwa yan Arewa-gabas alƙawari.
Biyo bayan sace daalibai a kwalejin gwamnatin tarayya dake Yauri a jihar Kebbi, wani dan majalisa ya tabbatar da faruwar lamarin kasancewar mazabarsa ce yankin.
Masu zafi
Samu kari