Latest
Shugabannin kudu da arewa a Najeriya sun yabawa gwamnonin kudu maso gabas bisa yin tir da 'yan kungiyar IPOB. Shugabannin sun ce hakan zai fi kyau ga Najeriya.
Alamu na nuna zaben shugabannin jam’iyyar APC zai iya ba kowa mamaki. Ana shirin fito da wani ‘dan takara daban daga cikin wadanda suke harin kujerar shugaba.
Shugaban majalisar dattawa,Ahmad Lawan, ya ce jam'iyyar APCza ta iya fuskantar kalubale bayan sauka mulkin shugaban kasa Muhammadu Buhari a 2023 idan suka sake.
A jiya ne Mista Zeribe Ezeanuna ya tafi kotu a game da zaben Gwamnan jihar Anambra. ‘Dan jam’iyyar adawar ya soki kudin da ake karba kafin a yanki fam a PDP.
A jiya aka ji Bankin cigaban Afrika, AfDB, ya kawowa Najeriya kwangilar $430m. Dr. Akinwunmi Adesina ya lissafo irin ayyukan da AfDB yake yi a Yammacin Afrika.
Uwargida shugaban kasa Muhammadu Buhari, Aisha Buhari a ranar Litinin ta ce imanin da tayi da matasa da mata a Najeriya har yanzu yana nan daram,Daily Nigerian.
Mambobin kungiyar IPOB suna da wata yarjejeniya tsakaninsu da masu rajin raba kasar Kamaru a wasu fannoni na horarwa da kuma musayar makamai, Daily Trust ta ce.
Jam'iyyar All Progressives Congress (APC) a jihar Cross Rivers ta bada kwangilar a siyo mata tsintsiya guda miliyan uku daga masu siyarwa a kasuwanni don s
Magoya bayan jiga-jigan jam'iyyar All Progressives Congress (APC) biyu a jihar Kwara sun yi mummnar fada a garin Offa a ranar Lahadi, rahoton Premium Times.
Masu zafi
Samu kari