Latest
Hukumar Hisbah a Jihar Kano ta ce daga yanzu za ta bukaci dukkanin masoyan da suke shirin aure mabiya addinin Musulunci a jihar da lallai sai sun halarci kwasa.
Ba a kowacce rana bace ake ganin bikin sojoji ba. Amma a duk lokacin da aka gani, ana ganinsu cike da aji da kasaita tare da jarumta. Wani bidiyon soja mace.
Daya daga cikin daliban da masu garkuwa suka sace yayin harin da suka kai makarantar sakandare na gwamnatin tarayya da ke Birnin-Yauri a jihar Kebbi ya riga mu
Gwamna Samuel Ortom na jihar Benuwe ya ayyana ranakun Alhamis da Juma'a na kowani mako tsawon wata guda a matsayin hutu ga ma'aikata domin su je gonakinsu.
Gwamna Darius Ishaku na jihar Taraba ya bayar da umurni a kan komawar yan gudun hijira gidajensu da gonakinsu bayan sun shafe watanni a sansanonin IDPs a jihar.
Sanata Peter Nwaoboshi ya yi gagarumin nasara a babbar kotun tarayya da ke Lagas, inda kotu tayi watsi da karar da hukumar yaki da rashawa ta shigar a kansa.
Muhammadu Sanusi na biyu ya ce ba shi da ra'ayin neman wani mukami a ƙasar, sai dai ya ce zai ci gaba da faɗakar da al'umma a kan shugabannin da suka cancanta.
Wasu da ake zaton 'yan bindiga ne sun aika wani malamin jami'ar UNIBEN lahira sakamakon harbinsa da suka yi a ranar Asabar, 12 ga watan Yuni, a garin Benin.
Sanata Ali Ndume ya ce yafi samun natsuwa da kwanciyar hankali idan yana Maiduguri, babban birnin jihar Borno fiye da idan yana garin Abuja,babban birnin kasar.
Masu zafi
Samu kari