Latest
Bayan ƙarar da SERAP ta maka FG a gaban kotun ECOWAS, kotun ta ɗauki matakin hakana gwamnatin tarayya hukunta yan Najeriya ɗake hawa twitter duk da dokar FG.
Kotun da ke birnin tarayya Abuja ta yanke wa Hon. Farouk Lawan, tsohon dan majalisar wakilai na Nigeria daurin shekaru bakwai a gidan gyaran hali saboda samunsa
Jigo a jam'iyyar All Progressives Congress (APC) a jihar Zamfara, Alhaji Bello Dankande, ya rasu yana da shekaru 56 a duniya. Ya rasu ya bar matan aure uku da '
Mataimakin shugaban kasa,Farfesa Yemi Osinbaji yana da tabbacin cewa Najeriya zata cigaba da zama kai hade a matsayin kasa daya duk da masu son ganin rabuwarta.
Ruwan sama da aka yi ya lalata wani sashi na harabar majalisar tarayyar Nigeria a safiyar ranar Talata 22 ga watan Yunin shekarar 2021. The Punch ta ruwaito
Bayan kashe makudan biliyoyi don yin kwaskwarima ga ginin majalisar dokoki ta kasa dake babban birnin tarayya Abuja, yau ruwa ya ciki farfajiyar majalisar.
A jiya Muhammadu Buhari ya yi magana a wajen gangamin matasan da APC ta shirya a Abuja. SGF ya wakilci Shugaba Muhammadu Buhari a taron, ya yi kira ga matasa.
Kafin rasuwarsa, Hon. Olatunji ya kasance shugaban ƙaramar hukumar Eti-Osata gabar, jihar Lagos, kuma shine ɗan takarar da APC ta tsayar a zaɓen jihar dake tafe
Majalisar dattawan Najeriya ta tabbatar da Manjo Janar Farouk Yahaya a matsayin babban shugaban hafsan sojojin kasa a zamanta na yau Talata, 22 ga watan Yuni.
Masu zafi
Samu kari