Latest
Ministar Jin Kai da Kula da Bala’o’i, Sadiya Umar Farouq, ta bayyana cewa ’yan Najeriya miliyan 11 ne ya zuwa suka ci gajiyar Shirin Tallafi da Ci gaban Al’umma
Labari da ke zuwa mana ya nuna cewa akalla dakarun sojoji 10 ne suka raya ransu a yau Alhamis, 24 ga watan Yuni bayan jirgin sojojin Kenya ya fado a yayin horo.
Gwamnatin tarayya, gwamnatocin jihohi da na kananan hukumomi sun raba kudi naira biliyan 605.958bn daga asusun shiga na gwamnatin tarayya a cikin watan Mayu.
Ministan yada labarai da al'adu a Najeriya, Lai Mohammed ya bayyana illolin dake tattare da amfani da VPN wajen hawa manhajar Twitter da gwamnati ta haramta.
Bayan sun lashe gwajin da aka yi masu, babban Alkalin Jihar Kano, Mai Shari’a Nura Sagir, ya amince da nadin karin alkalai 34 a kotunan Musulunci da ke Jihar.
An kama wata mata da ake zargi da aikawa da mijinta barzahu bayan ta rafka mai tabarya a kai a karamar hukumar Kazaure da ke jihar Jigawa bayan sabani ya gibta.
Gwamnatin jihar Ebonyi ta ba da umarnin shiga addu'o'in kwanaki uku biyo bayan mutuwar wasu kwamishononi biyu cikin kankanin lokaci. Za a addu'ar neman tsari.
Wasu maharada ake zaton 'yan bindiga ne sun kai hari garin Madaka da ke karamar Hukumar Kachia ta jihar Kaduna inda suka kashe mutum daya tare da jikkata 12.
Gwamna ya lura da yadda lamarin tsaro ya lalace, ya umarci bokaye da su dauki matakin gaggawa kan lamarin. Ya ce su san yadda za a samo mafita cikin gaggawa.
Masu zafi
Samu kari