Latest
Wani dan sanda mai mukamin Sajan dake aiki a Gujba, jihar Yobe, ya zargi hukumomi da nuna musu halin ko in kula.A wani bidiyo da ya bazu a kafafen sada zumunta.
Malamin addinin Musuluncin nan Sheikh Gumi ya bayyana cewa Najeriya na fama da yaki mai nasaba da kabilanci, yana mai kiran da a yi afuwa ga ’yan bindigar.
Gwamnatin tarayya ta sanar da tura Janar Tukur Burutai zuwa jamhuriyar Benin, an kuma sanar da kasashen da aka tura sauran shugabannin hafsoshin tsaron kasar.
Sanatoci su na zargin an karkatar da $2.3bn a ofishin Mai bada shawara kan tsaro. Matthew Urhoghide ya bayyana wannan a wani bicike da kwamitinsa su ka yi.
Gwamna Bala Mohammed na jihar Bauchi ya bukaci wata kungiyar siyasa da kungiyar shugabannin matasa ta arewa, da su bashi makonni uku domin tattaunawa tare da.
Duk da zargin da JAMB ta yi cewa wasu mutane sun shirya ƙulla-ƙullar kai mata hari domin satar amsoshin jarabawa, hukumar ta fara sakin sakamakon jarabawar bana
A jiya ne wasu Gwamnonin yankin Arewa sun zauna da Shugaba Muhammadu Buhari. Gwamnatin Tarayya ta na so ayi maganin matsalar tsaro saboda mutane su yi noma.
Hana satar jarabawa a Najeriya wani babban Ƙalubale ne a yanzun, yayin da masu shirin hakan ke ƙoƙarin ƙara ɓullo da sabbin dabaru musamman a jarabawar JAMB.
Shugaban NNPC ya bayyana ainihin nawa ya kamata a rika saida litar fetur. GMD ya ce tsakanin N140bn zuwa N150bn NNPC ta ke kashewa domin farashin mai ya tsaya.
Masu zafi
Samu kari