Latest
Tsohon shugaban kasan Najeriya, Goodluck Jonathan ya magantu kan abinda ke jawo yawaitar aikata laifuka a Najeriya. Ya koka kan yadda lamarin yake kara lalacew
Fusatattun matasa masu zanga-zanga bisa rashin sanar da zaben kananan hukumoni a wani yankin jihar Jigawa sun tsare malaman zabe. Sun har yanzu ana kan rikici.
Bayan dogon lokaci ana jita-jitar sauya sheƙar gwamnan Zamfara zuwa APC, fadar shugaban ƙasa ta tabbatar da haka a wani rubutu da ta fitar a shafin facebook.
Shugabannin yankin kudu maso kudu sun bayyana bukatarsu ga sake fasalin Najeriya. Sun ba shugaba Buhari wa'adin watanni uku kacal don tabbatar da hakan a kasar.
Gwamnatin Najeriya ta bayyana bukatar ci gaba da shigo da tukwanen gas saboda har yanzu kasar ba ta wadata da adadin da zai isa ko ina a kasar ba idan aka duba.
Rikicin cikin gida yaƙi ci yaƙi cinyewa a jam'iyyar PDP reshen jihar Anambra, yayin da zaɓen gwamnan jihar ke ƙara ƙaratowa a watan Nuwamba na wannan shekarar.
Ministan Buhari ya bayyana dalilan da zasu sa Najeriya ta cire tallafin man fetur kowa ma ya siya kamar yadda ake saye a duniya. Ya ce hakane mafita ga kasar.
Kokarin tsige shugaban hukumar yaki da rashawa na jihar Kano,PCAC, Muhuyi Rimingado,ya tsananta sakamakon zargin Gwamna Abdullahi Umar Ganduje da ake na takura.
Ana ganin dai sace sarakuna na ƙara zama ruwan dare a Najeriya, inda wasu masu garkuwa da mutane suka yi awon gaba da basarake a jihar Ekiti, Suka bar matarsa.
Masu zafi
Samu kari