Latest
Kungiyar wasu matasan PDP sun koka a kan yadda ake tafiyar da Jam’iyya. Mr. Kassim Afegbua da aka kora daga PDP ya na cikin masu mara wa wannan kungiyar baya.
'Yan bindiga da ake zargin Fulani ne sun hallaka wata mata mai sayar da magunguna, sun yi awon gaba da mijinta, lamarin da ya haifar da firgici tsakanin jama'a.
Zarah Ado Bayero yar 19 ya ce ga sarkin Bichi, Alhaji Nasir Ado Bayero, wanda shine da na hudu a jerin yayan marigayi Alhaji Ado Bayero, tsohom sarkin Kano. Bab
IEP ta yi la'akari da abubuwa kamar tsaftaccen siyasa, zanga-zanga, muggan laifuka, safarar makamai, rikicin cikin gida da sauransu ne wurin yin kididdigar don
Gwamnan Kaduna, Malam Nasiru El-Rufa'i, ya bayyana matuƙar damuwarsa bisa wani hari da yan bindiga suka yi ƙoƙarin kaiwa wani ƙauye a yankin kudancin Kaduna.
Kanawa sun farko a ranar Lahadi sun ga fastocin gwamnan jihar Bauchi, an liƙa su a manyan tituna a cikin birnin, Daily Trust ta ruwaito. Wannan shine na baya-ba
'Yan sanda a Jihar Katsina sun cafke wasu mutane uku mabiya addinin musulunci masu bin Darikar Hakika bisa haduwa tare da yiwa wata mata ciki a karkashin tsarin
Yayinda zaɓen 2023 ke ƙara ƙaratowa, wata ƙungiya a jihar Kano (TPN) ta bayyana yan takarar da take ganin sun cancanci su mulki Najeriya, tace Tinubu da Ganduje
Wani tsohon dan majalisan jihar Kogi, Friday Makama Sani, da abokansa shida sun shaki kamshin yanci bayan garkuwa da su da wasu yan bindiga sukayi a Abuja.
Masu zafi
Samu kari