Latest
Mutum daya aka bindige har lahira yayin da masu gudanar da ibada da dama suka jikkata a wani hari da aka kai masallaci a Osogbo, babban birnin Jihar Osun, Daily
Tun bayan da aka tabbatar da cewa gwamnan Zamfara zai sauya sheƙa zuwa jam'iyyar APC, kowane ɓangare ya fara shiri, inda APC a Zamfara ta shirya babban gangami.
Bangaren CPC su na kwadayin ganin sun tashi da mukamin shugabanni a APC. Gwamnoni sun yi damara, Yaran Buhari sun ci burin karbe shugabancin Jam’iyyar APC.
tsohon shugaban kasar Najeriya Obasanjo, ya bayyana cewa nan da shekaru kadan Najeriya za ta shiga mummunan hali matukar ba sarrafa yawan haihuwa ba a kasar.
Ga dukkan alamu jam'iyya mai mulkin ƙasar nan ta yi babban kamu, inda rahotanni suka ƙara tabbatar da sauya sheƙar gwamnan Zamfara, Bello Matawalle, zuwa APC.
Rahotanni sun ce facaka da kudi da aka yi a NPA ta kara tashi bayan kusan shekaru uku. Gwamnatin Tarayya ta ce NPA ta ki biyan FIRS harajin N44b a shekarar 2018
Gwamna Matawalle ya koma APC, lamarin da ya yi wa jam'iyyar dadi. An shirya gagarumar liyafa da za ta gudana gobe don karbar gwamnan zuwa jam'iyyar APC mai ci.
Jam'iyyar PDP ta garzaya kotu domin dakatar da gwamnan jihar Zamfara Matawalle daga kowa jam'iyyar APC. An tabbatar da komawar gwamnan zuwa APC a jiya Lahadi.
Manyan masu mukaman siyasa wadanda suka wakilci fadar shugaban kasa sun isa fadar sarkin Kano, Alhaji Aminu Ado Bayero domin nemawa da daya tilo na shugaban.
Masu zafi
Samu kari