Latest
Shugaban Alkalan Najeriya CJN Tanko Muhammad, ya rantsar da Alkalai 18 da aka karawa girma zuwa kotun daukaka kara. Ga jerin sabbin Alkalai kotun daukaka kara
Gwamnatin Najeriya ta na kashe Biliyoyi duk rana saboda a bar kudin mai a N162. Gwamnatin Buhari ta na kashe Biliyoyi domin a hana fetur tashi a gidajen mai.
Sani Shinkafi ya yi kira ga magoya bayansa su bi APC tare da Gwamna Bello Matawalle, hakan na zuwa ne bayan an zugo Jigon adawan ya dawo APC a Zamfara a jiya.
Shari’ar EFCC da Mai dakin tsohon shugaban Najeriya ya tashi. Alkali zai yi hukunci a kan shari’ar karbe $5.78m da N2.4 daga hannun Dame Jonathan a Oktoba.
Kungiyar sa kai na Faransa ACTED ta ce ta shiryawa wasu ma'aikatanta horaswa na koyon harbin bindiga ne saboda irin barazanar da suka gamuwa da shi a yayin
Tsagerun 'yan bindiga sun harbe wata mata mai juna biyu, inda suka yi awon gaba da matarsa. Sun nemi a basu kudin fansa Naira miliyan 30, lamari mai wahala.
Gwamnatin Kaduna ta ce tana jiran cikaken rahoto a kan zanga-zangar da daliban Kwallejin Ilimi na Gwamnatin Kaduna da ke Gidan Waya suka yi. Sanarwar da ke Gida
Jam'iyyar PDP ta bayyana matakin da za ta dauka idan gwamna matawalle ya kuskura ya sauya sheka zuwa jam'iyyar APC. Ta ce zai iya rasa kujerarsa ta gwamna.
Bayan ta tabbata cewa gwamnan Zamfara, Matawalle, ya fice dga jam'iyyar PDP zuwa APC, babbar jam'iyyar adawa ta faɗi wasu dalilai da yasa gwamnoni ke gudunta.
Masu zafi
Samu kari