Latest
A kasar Indiya, wata kungiya ta yi wuf ta maka kamfanin Twitter a kotu bisa zargin shiga harkokinta da ba a gayyace ta ba. Ta ce twitter na shirin cutar da kasa
Danlami Babantakko , ya rubuto wannan ra'ayi ne daga jihar Bauchi yayinda ake sauraron gwamnan jihar ya bayyana ra'ayinsa kan takarar zaben shugaban kasa a 2023
A zamanin da lokacin cin hanci da rashawa bai yi kamari ba, mutane kan biya kudi kafin ayi masu rijista a cikin jam'iyyun siyasa sabanin yanda yake a yanzu.
Rashin hanyoyi masu kyau a Najeriya na ɗaya daga cikin matsalolin dake haddasa hatsari, amma duk da haka akwai laifin direbobi, da kuma yawaitar masu tuƙi.
Bayan karya farashin shinkafa da Babban Bankin ta shirya i saboda samawa talakawan Najeriya saukin abinci, babban bankin ya kuma bayyana mafita kan na masara.
Shugaban Alkalan Najeriya CJN Tanko Muhammad, ya rantsar mai shari'ar da ta daure tsoffin gwamnoni biyu cikin wadanda aka karawa girma zuwa kotun daukaka kara.
Kamfanin man feturin Najeriya NNPC ya ce farashin litan man fetur zai cigaba da kasancewa N162 a watan Yulin da za'a shiga kuma ba za'a kara ba. Shugaban kamfan
Tun bayan ɗaukar matakin wajabta wa kowane ɗan Najeriya ya haɗa layin wayarsa da lambar ɗan ƙasa NIN, FG ta kasa aiwatar da hakan yayin da take ƙara wa'adin.
Wata kotu a kasar Afirka ta kudu ta yanke wa tsohon shugaban kasar Jacob Zuma daurin watanni 15 a gidan dan kande saboda samunsa da laifin yi wa kotu raini ta h
Masu zafi
Samu kari