Latest
Hukumar yan sandan farin kaya, DSS, ta fara farautar Sunday Igboho, ɗan gwagwarmayar Yarbawa bayan ya tsere yayin da ta kai samame gidansa a jihar Oyo, The Cabl
Rahotanni daga jihar Kano sun bayyana cewa wasu dogarawan sarki 11 sun laƙaɗawa wata mata dukan kawo wuka, har ta sheƙa lahira saboda zargin matar da maita.
Wasu tsoffin hotunan tsohon shugaban kasa Olusegun Obasanjo sun bayyana inda aka ganshi yana halartar tarurruka da nufin kai kasar Najeriya ga matakin ci gaba.
Biyo bayan nasarar da sojoji ke samu kan yan ta'adda, zaman lafiya ya ƙara samuwa a Borno, hakan yasa gwamnatin jihar take aikin jigilar maida yan gudun hijira.
Hukumar hana sha da fataucin miyagun kwayoyi ta kasa, NDLEA, ta fitar da jerin sunaye na karshe na wadanda suka yi nasara a daukar aikin da hukumar ke yi na she
Sananniyar jarumar Kanyywoood, Rashida Adamu Abdullahi wacce ake kira da Mai Sa'a ta yi fatali da cece-kucen dake yawo ne cewa zata angwance tare da Iyan-Tama.
Da alama mallakar sabuwar mota da wani Fasto ya yi bai yi wa mabiya cocin nasa dadi ba. Ana iya shaida bacin ran mabiyan ne ta cikin wani faifan bidiyon da ya.
Majalisar Dattija da ta Wakilai a Nigeria, a ranar Alhamis sun amince da kudirin dokar 'Petroluem Industry Bill' (PIB) sannan sun amince da bawa yankunan da ake
Wasu fusatattun mutane daga ƙauyen Garmar Hannu, sun toshe hanyar Sokoto zuwa Gusau, inda suke zanga-zanga kan yawaitar hare-haren yan bindiga a yankin su.
Masu zafi
Samu kari