Latest
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya bayyana matsayinsa cewa, duk da irin aikin da ya yi babu wanda ya taba zargin cewa shi dan rashawa ne ko mai karbar cin hanci.
Wasu daga cikin manyan jiga-jigan APC a Zamfara sun yi fatali da rahotannin da ke cewa Gwamna Mohammed Bello Matawalle ne jagoran jam'iyyar mai mulki a jihar.
Bisa ga dukkan alamu fatan da shugaban kungiyar IPOB, nanamdi Kanu ke yi na cewa kasar Birtaniya za ta ceto shi daga gwamnatin Nigeria abu ne mai kaman wuya
'Yan bindiga sunyi awon gaba da ma'aikata shida na wani kamfanin kera tangaran da ke Itobe a Jihar Kogi kamar yadda The Cable ta ruwaito. William Aya, mai maga
Bayan dogon lokaci da sace ɗalibai a makarantar islamiyya dake garin Tegina, jihar Neja, gwamnatin jihar tace tana sane da wurin da yan bindigan ke tsare dasu.
Jihohin Najeriya 36 da birnin tarayya FCT Abuja na cikin matsanancin basussuka na gida da na waje yayinda tattalin arzikin Najeriya ke cigaba da durkushewa.
Tashin hankali ya fada kauyen Jangeme dake karamar hukumar Gusau ta jihar Zamfara lokacin da wasu 'yan gida daya suka sheka lahira bayan cin guba da suka yi.
Shugaban jam'iyyar All Progressives Congress (APC) na kasa, Asiwaju Bola Tinubu, a ranar Laraba, ya yi wa gwamnan jihar Zamfara Bello Matawalle maraba da zuwa.
A ranar Laraba da ta gabata, jam'iyyar APC tayi martani kan zargin da ake yi na cewa komen da wasu gwamnonin PDP ke yi zuwa APC hanya ce ta buga magudin zabe.
Masu zafi
Samu kari