Latest
Nasir El-Rufai, Gwamnan jihar Kaduna, ya bayyana farin cikinsa game da kama Nnamdi Kanu, shugaban kungiyar Indigenous People of Biafra (IPOB), News Wire ta ruwa
Jami'an hukumar tsaro ta farin kaya sun kama malamai, jami'ai da masu siyar da abinci da ke kula da shirin ciyar da makarantu na gwamnatin tarayya a jihar Neja.
Hukumar Kwastam ta Kano / Jigawa a ranar Alhamis ta ce ta cafke wani Sabo Suleiman da ke dauke da kudaden kasashen waje da aka boye a cikin kunzugun jariri.
Sunday Igboho, mai rajin kare hakkin Yarbawa, ya sha alwashin yin gangamin ƙasar Yarbawa da shi da mabiyansa suka shirya yi a Legas a ranar Asabar, Daily Tru
Abubuwa basu daidaita ba a jam'iyyar APC reshen jihar Zamfara yayin da bangarori biyu suka kunno kai a cikin jam'iyyar kwanaki bayan sauya shekar Matawalle.
Shugaba Buhari a ranar Alhamis, 1 ga watan Yuli, ya nuna bakin ciki kan mutuwar Muhammad Ahmad dan majalisar dokokin Zamfara wanda wasu ‘yan bindiga suka kashe.
Babbar kotu a jihar Kaduna ta zabi ranar Alhamis, 28 ga Yuli, domin yanke hukunci kan shugaban mungiyar mabiya akidar Shi'a, Ibrahim Zakzaky, da uwargidarsa.
Hukumar NNPC za ta dauki watanni 18 wajen gyara matatan danyen man da ke Najeriya. Za a shafe fiye da shekaru uku kafin a gama gyara matatar da ke Fatakwal.
Tsohon gwamnan jihar Zamfara, Yariman Bakura ya bayyana amincewarsa da jagorancin gwamna Matawalle. Ya ce dama gwamna ne ke jagorantar jam'iyyar APC a jiha.
Masu zafi
Samu kari