Latest
Shugaban ma'aikatan shugaban kasa, Ibrahim Gambari ya bayyana kansa a matsayin wakilin Shugaba Muhammadu Buhari inda shima Osinbajo ya gabatar da kansa a haka.
Gwamnatin jihar Borno na shirin sake gina garin Malam-Fatori wanda jama'ar garin suka bar shi wurin shekaru bakwai da suka gabata bayan harin 'yan ta'adda.
An tattaro cewa jami'an 'yan sanda a jihar Kaduna sun hana masu zanga-zangar neman a saki shugabansu, Sheikh Zakzaky aiwatar da nufinsu bayan sun tarwatsa su.
Gwamnan Jihar Kaduna Nasir el-Rufai, ya bayyana cewa aikin shugabancin kasa ga mai shekara 62 wahala ce kawai. Ya fadi hakan yayin da yake amsa tambayar cewa.
Jami'an rundunar 'yan sanda ta Zamfara sun cafke wani dalibi dan SSS 1, Anka Bashir, wanda ya nemi shugabar wata makaranta da ta biya shi naira miliyan uku.
Biyo bayan mamaye gidan wani dan gwagwarmaya yarbawa, Sunday Adeyemo, watoIgboho da DSS suka yi, rahotanni sun ce gwamnonin kudu maso yamma sunyi taron gaggawa.
An hallaka wata 'yar budurwa mai kasa da shekaru 20 a unguwar Ojota, jihar Legas, yayinda yan sanda ke kokarin tarwatsa masu zanga-zanga a yau ranar Asabar.
Rundunar tsaro ta Amotekun a Jihar Ondo ta ce ta jami’anta sun kame akalla shanu 400 a wani sintirin da ta kira ‘Samamen Shara’ da take gudanarwa a fadin jihar.
Wata kungiyar rajin wayar da kai da ke a Kano mai suna Kungiyar Matasan Kano Advoi PT p ocacy Organization (KMKAO), ta bukaci koutnan Najeriya da su yanke.
Masu zafi
Samu kari