Latest
Gwamnan jihar Kaduna, Nasir El-Rufai ya bayyana dalilin da yasa ya cire yaronsa mai shekaru bakwai, Al-Sadiq El-Rufai daga makarantar Kaduna Capital School.
Tsohon gwamnan jihar Borno, Kashim Shettima, ya ce bayan shekaru takwas na mulkin Shugaba Buhari ya kamata a marawa yankin Kudu baya don samar da magajinsa.
Har ayanzun FG ba tace komai ba dangane da inda ta samu nasarar cafko shugaban haramtacviyar ƙungiyar IPOB, Lauyan Kanu yace an gana masa azaba a ƙasar Kenya.
Gwamna Samuel Ortom na jihar Benue yayi kira ga shugaban kasa Muhammadu Buhari da ya kama Fulani makiyaya masu yawo da bindiga ballantan shugabannin Fulani.
Gwamnan jihar Zamfara, Bello Matawalle, ya ce yayi amannar cewa matsalar tsaron jihar tazo karshe tunda ya koma jam'iyyar APC, The Cable ta ruwaito. Da yake ja
Jami'an tsaro na farin kaya sun yi ikirarin cewa wasu maza da suke tsammanin masu tsaron Sunday Igboho sun yi musayar wuta da jami'ai a yayin samamen da suka.
Watanni kaɗan da gwamnan Kaduna ya fito fili ya bayyana sanya ɗansa makarantar gwamnati, a halin yanzun ya canza shawara, inda ya cire shi daga makarantar.
Nasir El-Rufai gwamnan jihar Kaduna ya ce yan bindiga ko Boko Haram ba dai-dai suke da Nnamdi Kanu ba shugaban kungiyar Indigenous People of Biafra (IPOB), Da..
Shugaba Muhammadu Buhari ya ce tsarin noman da gwamnatinsa ta kirkiro na haifar 'da mai ido saboda mutane sun fara ajiye ayyukansu na ofis suna komawa gona.
Masu zafi
Samu kari