Latest
Hukumar NDLEA ta cafke wata mata da dawo Najeriya daga kasar Brazil dauke da hodar iblis 100 a tattare da ita. An ciro wasu daga cikin al'aurarta bayan bincike.
Rundunar 'yan sanda a jihar Kaduna sun tabbatar da ceto wani jariri dan wata 10 daga hannun wata 'yar aikin da ta sace shi zuwa wani wuri. Ana kan bincike.
Wata tankar gas ta kubcewa wani direba, in da ya yi wuf ya fada cikin wata kasuwa, lamarin da ya yi sanadiyyar mutuwar mutane sama da 10 a cikin kasuwar nan tak
Wasu daga cikin iyayen yaran Kaduna Capital School dake yankin Malali sun yi martani ga Gwamna Nasir el-Rufai kan dalilansa na cire dan sa daga makarantar inda.
Rundunar 'yan sanda ta jihar Legas ta gabatar da wasu mutane 47 da aka kame yayin zanga-zangar kafa kasar Yarbawa a jihar Legas. Za a gurfanar dasu a kotu gobe.
Rundunar 'yan sanda ta cafke wasu bata-gari da suka sace wani mutum, kuma suka hallaka shi bayan karbar kudin fansa. An gano abubuwa da dama daga hannunsu.
Mataimaki na farko na Shugaban Kungiyar Lauyoyi ta Najeriya (NBA) John Aikpokpo-Martins, ya fada cewar kundin tsarin mulkin Najeriyar ya wajabta wa kowane.
Gwamnan Kaduna ya musanta zarge-zargen da wasu ke masa, yace Fasto Tunde Bakare, shine mutum na farko da ya fara gabatar da shi gaban shugaba Buhari da CPC.
Shugaban Hafsun Soji ya bayyana nadin wasu jami'ai a wasu sassa daban-daban na rundunar sojin Najeriya. Ya bayyana dalilin yin sabbin nade-naden a wannan karo.
Masu zafi
Samu kari