Latest
Gwamnan Jihar Bauchi, Bala Mohammed, ya sha alwashin cewa gwamnatinsa ba za ta bari miyagun masu aikata laifuka su mamaye jihar tare da hana mutanen jihar damar
Wadansu Mambobin Majalisar Wakilai guda hudu da aka zaba karkashin inuwar Jam’iyyar PDP daga Jihar Zamfara a ranar Talata sun sauya sheka zuwa Jam’iyyar APC.
Timi Frank, tsohon mai magana da yawun jam'iyyar APC na kasa kuma dan gwagwarmaya haifaffen jihar Bayelsa, ya ce Yarabawa sun nuna cewa za a iya amince musu, Va
An gurfanar da tsohon shugaban hukumar hadahadar shiga jami’o’i (JAMB) Farfesa Dibu Ojerinde a gaban wata Babbar Kotun Tarayya da ke Abuja, a ranar Talata.
Ministan shari’a kuma Atoni Janar na Tarayya, Abubakar Malami ya yi watsi da ikirarin da ya yi na cewa ya yi wani rubutu na batanci a kan kabilar Igbo da Hausa.
Bayan shugaban majalisar dattawa Ahmed Lawan yayi nashi, mataimakin gwamnan jihar Neja, Ahmed Muhammed Ketso ma ya auri tsalelliyar amarya 'yar Shuwa Arab.
Yankin arewa maso yammacin Najeriya na fama da hare-haren yan bindiga, kuma jihar Katsina na daga cikin jihohin da wannan matsalar yawan kai hari ta fi ƙamari.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya umarci sojoji, 'yan sanda da sauran hukumimin tsaro da su tabbatar da gaggauta ceto dukkan wadanda aka sace, Buhari ya sanar.
Kungiyar Ohanaeze Ndigbo ta bukaci kungiyar gwamnonin kudu da su amincewa yankin kudu maso gabas ta samar da Shugaban kasa domin a samu damar buga wasa da kyau.
Masu zafi
Samu kari