Latest
Gidauniyar cigaba ta Kwankwasiyya (KDF) ta yi bayanin cewa ta tura a mutum 370 karatun digiti na biyu da na uku a jami'o'in kasashen ketare don ta basu damarsa.
A karshen shekarar bara kawai, an samu sojojin kasa sama da 380 da su ka bar aikinsu. Duk ranar Duniya, sai an samu akalla Sojan Najeriya 1 da ya ajiye aiki.
Kwamitin Tsaro na Kasa a taronta na ranar Talata ta yanke shawarar cewa lokaci ya yi da za a dauki kwakwarar mataki a kan masu garkuwa da mutane da yan bindiga
Hamshakin Attajirin da aka yi garkuwa da shi a Sokoto ya gamu da ajalinsa. Rahotanni sun ce Miyagun sun bindige Alhaji Rabiu Amarawa duk da an bada kudin fansa.
Shugaban kasa Muhammadu jiya Talata ya ce biyan makuden kudaden fansa zai cigaba da habaka ta'addancin garkuwa da mutane, jaridar Daily Trust ta wallafa hakan.
Tsohon gwamnan Kano Sanata Rabiu Musa Kwankwaso ya bukaci gwamnan jihar Rivers, Nyesome Wike ya shirya yin aiki a 'matakin ƙasa' bayan kammala wa'adinsa a 2023,
Hukumar EFCC ta fadada bincike a kan tsohon Gwamnan Legas, Bola Ahmad Tinubu. Rahotanni sun ce EFCC ta aika takarda, ta na neman bayanai a kan kadarorin Tinubu.
Gwamnan jihar Zamfara ya bayyana cewa, da alam gwamnatin Buhari ba ta fahimci a ina matsalar tsaro take ba a jihar Zamfara. Ya nuna kin haramtawa jirage yawo.
Kungiyar gamayya ta masu siyar da kayan abinci tare da masu siyar da shanu ta Najeriya (AUFCDN) ta ce ta gwamace kayan abinci su lalace da ta cigaba da lamunta.
Masu zafi
Samu kari