Latest
Wasu mutane ɗauki da muggan makamai sun farmaki wasu ma'aurata har cikin ɗakin baccin su, inda suka yi awon gaba da su a ƙaramar hukumar Toto, jihar Nasarawa.
Murna ya cika Atiku Abubakar yayin da daya daga cikin 'yan matan Chibok da suka kubuta daga hannun Boko Haram ta kammala karatun digiri a fannin lissafi a Yola.
Wasu 'yan bindiga da ake zargin 'yan fashi ne sun sace wasu mutane a jihar Kaduna, yayin da kuma suka raunata wani dan acaba da aka ruwaito yana asibiti yanzu.
Sanata Grace Bent, wacce ta wakilci Adamawa ta Kudu a ranar Asabar, 10 ga watan Yuli, ta sauya sheka daga PDP zuwa All Progressives Congress (APC) a garin Yola.
Tsohon gwamnan Jihar Jigawa, Alhaji Sule Lamido ya yi ikirarin cewa magoya bayan Shugaba Muhammad Buhari na adawa da yiwuwar tsohon Gwamnan Jihar Legas kuma.
A kwanan nan ne yan ta'adda suka kai wasu munanan hare-hare jihohin Zamfara da kuma Kaduna, inda aka rasa rayuka da dama, Buhari ya nuna alhininsa kan lamarin.
Mataimakin Shugaban Kasa Yemi Osinbajo ya bayyana cewa gwamnatin Muhammadu Buhari na shirin fitar da ‘yan Najeriya miliyan 100 daga kangin talauci a cikin sheka
Wata 'yar Najeriya kuma yar Arewa ta haifar da zazzafar muhawara a kafafen sada zumunta game da kalaman da ta yi kan halin da yankin Arewacin kasar ke ciki.
Bayan sauraron duka bangarorin biyu, an tattaro cewa babu tambayar da Abdul Jabbar ya amsa cikin tambayoyin da aka yi masa a zaman na yau Asabar, 10 ga Yuli.
Masu zafi
Samu kari