Latest
Yahaya Bello ya yi magana a kan 2023 ya ce idan Allah ya yi zan zama Shugaban kasa, to sai na yi mulki. Bello ya ce APC ba ta san da kama-kama a shugabanci ba
Jihar Katsina ta gurfanar da Dr. Mahadi Shehu a kotu da zargin yiwa gwamnati zagon kasa da watsa bayanan karya da kage ga gwamnatin jihar ta Katsina a yau.
Salihu Tanko Yakasai ya yi magana dangane korar da gwamnatin jihar ta yi masa biyo bayan caccakar shugaban Buhari da yayi game da sace dalibai a kasar nan.
Uwar gidan shugaban kasar Najeriya ta koka kan yadda yawaitar sace-sacen dalibai musamman mata a arewacin Najeriya. A cewarta, hakan ba karamin lamari bane.
Rahotanni sun ce gangar danyen mai ya tashi a kasuwar Duniya a farkon makon nan. Ana saida kowace gangar danyen mai a kan $71 a safiyar yau Litinin dinnan.
Tsohon shugaban kwalejin ilimi ta Zariya ta ya rasu da safiyar yau Litinin. An bayyana cewa, za a yi jana'izar sa a yau da misalin karfe 2:30 na rana a Zariya.
APC ta nuna rashin jin daɗinta tare kuma da yin Allah wadai da kisan wasu manoman jihar a yankin Isaba, kuma tana fatan ganin ankawo ƙarshen lamarin nan kusa
Tsokacin Edita: Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa shahrarren malami ne mazaunin jihar Kano wadanda ya shahara da wa'azi zamantakewan aure kuma ya yi wannan rubutu.
Hukumar dake shirya jarabawar share fagen shiga jami'o'i a Najeriya tace ta tara 400 miƙiyan saboda canza ranar haihuwa a cikin shekara ɗaya tal, inji Oloyede
Masu zafi
Samu kari