Latest
Gwamnan jihar Bayelsa, Douye Diri, ya mince tare da sanya hannu akan dokar hana kiwo a faɗin jihar, ya kuma gargaɗi mazauna jihar da subi dokar sau da ƙafa
Mun tattaro dalilan da su ka jawo Matan zamanin nan su ke auren tsofaffi. Ana ganin irin wadannan maza sun fi kula da mace kuma sun fi kudi, sannan sun san aiki
Gwamnatin jihar Neja ta bada umurnin rufe dukkan makarantun sakandare mallakin gwamnati na tsawon makonni biyu. An yanke wannan shawara ne bayan zaman da akayi.
Ana binciken Hon. David Fuah saboda ya rike shugaban kula da sha’anin kudi a Taraba Poly. ‘Dan Majalisa ya kai Gwamnan jihar Taraba kara a kotu a dalilin haka.
Fitaccen jarumin fina-finan Nollywood, Uche Maduagwu, ya sake gidita kafar sada zumuntar zamani da irin shawarwarinsa na soyayya.Tauraron fina-finan an san shi.
Nasir El-Rufai, gwamnan jihar Kaduna, ya ce 'yan bindiga sun kalubalanci karfin mulkin Najerya don haka ya zama dole a shafesu. Ya ce ya zama dole gwamnati.
Wasu dalibai sun tsira da kafarsu a wata makarantar sakandare dake unguwar Damaga, karamar hukumar Maradun dake jihar Zamfara yayinda yan bindiga suka kai sbaon
Sarkin Zazzau, Ambasada Ahmed Bamalli da sarkin Birnin-Gwari, Alhaji Zubairu Maigwari II, sun ce mutanensu sun biya daruruwan miliyoyi a matsayin kudin fansa.
Daga jihar Kano, allurar rigakafin Korona ta isa jihar Katsina a daren ranar Laraba. Abu mafi muhimmanci ana sa ran fara yi wa gwamnan jihar rigakafin a farko.
Masu zafi
Samu kari