Latest
Miyetti Allah ta zargi gwamnoni kudu maso yamma da boye dan gwagwarmaya Sunday Igboho a yayin da hukumar yan sandan farin kaya ta DSS ke namansa ruwa a jallo.
Bayan kammala muƙala da malaman Kano, Sheikh Abduljabbar zai amsa tambayoyi a ofishin rundunar yan sandan Kano, bisa zargin yiwa wani malami barazana da rayuwa.
Yayin da guguwar ficewa daga jam'iyyar adawa ta PDP take ƙara ƙarfafa a yanzun, wani jigon APC mai mulki, Muhammad Barde, ya bayyana komawarsa PDP a Gombe.
Jam'iyyar PDP ta nemi kotu a Abuja da ta karbe kujerar gwamna Matawalle da ta mataimakinsa bisa saba dokar jam'iyyar na ficewa daga PDP zuwa jami'iyyar PDP.
Legit.ng Hausa ta tattaro rahotanni na wasu wurare masu matukar ban al'ajabi a fadin Najeriya. Rahotonmu ya bayyana wuraren da yadda suke a yankuna daban-daban.
Bayan kwana uku da kai wani hari a ƙauyen ƙaramar hukumar Zangon Kataf, jihar Kaduna, wasu yan bindiga sun sake kai hari wani ƙauye a daban a cikin yankin.
Wasu masoya biyu sun jijjiga kafafen sada zumunta da salon soyayyarsu. Abinda ya fi baiwa jama'a mamaki kuma yasa suka dinga magana shine ganin banbancin launi.
Wadanda suka dauke Sarkin Kujeru da mutum 13 sun tuntubi mutanensa. Kakakin fadar Sarkin Kajuru ya ce su na neman alfarama a fito da Sarkin ba sai an biya ba.
Bayanai na cigaba da bayyana kan harin da aka kai masarautar Alhaji Alhassan Adamu, Sarkin Kajuru. Daily Trust ta ruwaito cewa 'yan bindiga sun kutsa fadarsa.
Masu zafi
Samu kari