Latest
Dazu da ranar nan aka kaddamar da aikin gina jirgin kasan Kano-Kaduna. Gwamnatin Najeriya ta ce wannan jirgi zai taso ne daga Rigasa har zuwa Zawaciki a Kano.
Mutum 9 sun riga mu gidan gaskiya, wasu da dama sun jikkata sakamakon hatsarin mota biyu da suka faru a jihar Yobe kamar yadda Daily Trust ta ruwaito. Hatsarin
Gamayyar kungiyar Arewa ta ja-kunnen Yemi Osinbajo kan tsare-tsaren da ya zo a su. Kungiyar CNG ta soki matakin saida wasu kamfanonin wutar lantarki da za ayi.
Bayan sanatocin sun jefad da sunan farfesa Adam a ranar Talata saboda wasu daliliai, Sun kuma amince da naɗinsa yau Alhamis bayan sauraron rahoton kwamiti.
Majalisar Dattijai a Najeriya, ta bada umarnin a dawo da wasu kudaden da aka hallaka su ba bisa ka'ida a wasu hukumomin gwamnatin tarayya. An ba da wa'adi.
Lauya ya bayyana yadda aka rika azabtar da Nnamdi Kanu bayan an cafke shi a kasar Kenya. Sai da Mazi Kanu ya ce ya yi kwana da kwanaki a daure rataye da mari.
Rikici ya barke a zauren majalisa yayin da wani dan majalisa ya tashi yana ruri cewa, bai amince da wani kaso da aka amince dashi ba daga majalisar dattawa.
‘Yan Majalisa sun sake yarda shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya ci bashin kudi daga bankunan ketare. Najeriya za ta karbo $8,325,526,537.0 da €490, 000, 000
Jam’iyyar Peoples Democratic Party (PDP) ta nada Sanata Ibrahim Abdullahi Danbaba a matsayin sabon mataimakin bulalayar marasa rinjaye a majalisar dattawa.
Masu zafi
Samu kari