Latest
An yi ruwan kudi a wani bikin aure a Najeriya cikin yanayi da ba a saba gani ba. A cikin bidiyon, abokan angon na ta jefan mutane da bandir-bandir din kudi.
Farfesa Salisu Shehu ya fadi yadda ya tsinci kansa a matsayin Alkalin mukabala a Kano. Larura ce ta jawo Farfesan ya yarda ya zama Alkalin muqabalar da aka yi.
Kamfanin Dangote zai gina tituna a jihohin Kaduna, Borno, maimakon ya biya haraji. Ministan ayyuka, Babatunde Fashola ya ce Dangote zai yi hanyoyin N300bn.
Gwamnatin jihar Kaduna ta ce za ta sake yi wa malaman frimare gwajin sanin makamashin aiki a yunkurinta na tabbatar da samar da ilimi mai inganci a makarantun n
An sace basarake mai sanda mai daraja ta daya a jihar Kogi, Adogu na Eganyi a karamar hukumar Ajaokuta, Alhaji Mohammed Adembe kamar yadda Daily Trust ta ruwait
Cibiyar kula da cututtuka ta kasa ta gargadi musulmai game yawaita yawon sallah a lokutan babbar sallah. Ta ce ya kamata mutane su rage zuwa ko ina saboda Koron
Shugaba Buhari zai kai ziyara jihar Katsina, lamarin da ya kai ga 'yan sanda fara rufe hanyoyi a jihar. Shugaban zai kai ziyarar ne domin bude wasu manyan ayyuk
Tsohon sanata Dino Melaye, ya bayyana kammala digirin digirgir bayan da aka zarge shi da kin kammala karatunsa a shekarun da suka gabata a yayin wata zama.
Nnamdi Kanu, Shugaban haramtaciyyar kungiyar Indigenous People of Biafra (IPOB), ya roki babban kotun tarayya da ke Abuja ta tura shi gidan gyaran tarbiyya da k
Masu zafi
Samu kari