Latest
Wata mata 'yar kasar Mali da ta haifi jarirai tara ta bayyana cewa kula da su yana da wuya. Halima Cisse ta ce kudin asibitin su ya kai kimanin N378,922,650.60.
Sabon jakadan da gwamnatin Najeriya ta naɗa a jamhuriyar Benin, Tukur Yusuf Buratai, ya gana da shugaban Benin, Patrice Talon, bayan kama Sunday Adeyemo Igboho.
Kotun Koli a ranar Laraba, 28 ga watan Yuli, ta tabbatar da sake zaben Rotimi Akeredolu a matsayin gwamnanOndo bayan takaddama mai karfi da Eyitayo Jegede.
Kotun musulunci dake jihar Kano ta dage sauraron karar da gwamnatin Kano ta shigar kan sheikh Abduljabbar Kabara, wanda ake zargin sa da batanci ga Annabi.
Wata uwargida, Amina Aminu, ta kai mijinta, Umar Muhammad gaban Kotun Shari’ar Musulunci da ke zaune a Magajin Gari, Jihar Kaduna, tana neman a raba aurensu.
A wani yunkur na kokarin kawar da rashawa, rundunar yan sandan Nigeria da ta jami'an hukumar kiyayye haddura, FRSC, sun karfafawa yan Nigeria gwiwa su dena bawa
ASUU ta cigaba zargin Gwamnati da saba alkawarin da aka yi a 2020. Amma Ma’aikatar ilmi ta yi karin-haske, ta fadi dalilin cigaba da watsi da manhajar UTAS.
Ganin darajar Naira ta fara sullubowa bayan CBN ta daina ba ‘yan canji Dalar Amurka. Mun kawo maku jerin kudin kasashe 20 da suka fi kowane daraja a Duniya.
A yau ne ake zama a kotu don jin yadda za ta kaya a shari'ar Abduljabbar Nasiru Kabara, Legit Hausa na nan kai tsaye don jin yadda lamarin ke tafiya a kotu.
Masu zafi
Samu kari